http://www.hausawglwpwzr4svrerazwxt7mqpcw3hfoxp5r7jjrkttqc3qrs5syid.onion/author/mahmud-lalo/kur_p
Fabrairu 28, 2025 Wadanda Za A Tuntuba Idan An Ga Jinjirin Watan Ramadan Sarkin Musulmi Abubakar ya yi wannan kira ne a cikin wata sanarwa da Sakatare-Janar na NSCIA, Farfesa Is-haq Oloyede, ya sanyawa hannu a ranar Alhamis. Fabrairu 27, 2025 Abin Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Yarjejeniyar Ma’adinai Da Za A Kulla Tsakanin Amurka Da Ukraine Yarjejeniyar ta bayyana cewa Amurka za ta ci gaba da bayar da “tallafin kudi domin samar da wata Ukraine mai zaman lafiya da wadata ta fuskar tattalin...